Latest
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Ashirin da uku daga cikin fasinjojin harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna hannun 'yan ta'adda bayan kwanaki 186 da sace su. An ce basu ji daga wurinsu.
Wani matashi dan Najeriya ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta yayin da ya tuntsure a kasa tsabar dadi lokacin da matarsa ta haihu a wani asbirin a gabansa.
Shugaban hukumar kula da ayyukan yan sandan Najeriya, PSC, Musiliu Smith ya yi murabus daga aikinsa. An tattaro cewa kwamitin hukumar ne ta bukaci Smith ya yi
Babban jigon jam'iyyar APC, Prince Tajudeen Olusi, ya gargadi masu zolayar dan takarar shugaban kasa, Tinubu, kan lafiyarsa. Ya ce kowa na da rashin lafiya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, yace wajibi a bi tanadin kwansutushin ɗin PDP da dokoki da ƙa'idoji gabanin raba Ayu da kujerarsa .
An ce majalisar zartaswa ta FEC amince a kashe Naira biliyan 28 don gina tituna da sauran ababen more rayuwa a gundumar Wasa dake babban birnin tarayya Abuja
Gwamnan Seyi Makinde na jihar Oyo ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin jihar dake Agodi, Ibadan.
Lauyan Nyesom Wike da Ya Kai Atiku Abubakar kotu saboda tikiti bai da lafiya. Ciwon ciki ya murde Lauyan da ya shigar da kara domin a hana Atiku takara a PDP.
Masu zafi
Samu kari