Latest
Yanzu muke samun labarin cewa, lafiyar shugaban 'yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu ta tabarbare sakamakon ci gaba da ajiye shi da aka yi a hannun hukumomin kasar.
Za a ji an yi zama domin sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara, kuma an kori kararsa. Lauyoyin da ke bada kariya sun kuma galaba a kotun tarayya na Abuja.
Bayan dogon lokaci, jam'iyyar PDP ta bayyana mambobin majalisar yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar, daga ciki an hangi tsofaffin hafsoshin sojin ƙasar nan uku.
EFCC ta gurfanar da Dr John Abebe, kanin marigayiyi matar tsohon shugaban kasa Obasanjo, Stella a gaban kotun laifuffuka na musamman a ranar Litinin a Ikeja.
Ashe ‘Dan China Ya Yaudari Ummita ne a Kan Batun Shiga Addinin Musulunci. Kawar Marigayiyar tace Ummukulsum Sani tayi ta kokarin ta rabu da wanda ya kashe ta.
Da karshe, a yau Litinin ne kasar Burtaniya ta fara bikin karshe na binne sarauniya Elizabeth da ta rasu a makon da ya gabata. Shugabannin duniya sun taro.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da sama da mutum 40, harda yan coci a kwatas din Bayan Kasuwa da ke Kasuwan Magani, karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
Kakakin majalisa dokokin jihar Imo, ɗaga daga cikin jihohin kudu maso gabashin Najeriya da APC ke mulki, Kennedy Ibe, ya sauka daga mukaminsa, an nada sabo.
NDLEA ta farmaki wani babban rumbu a yankin Ikorodu da ke jihar Lagas inda aka kama hodar iblis da ya kai nauyin tan 1.8 (kilo 1,855), darajarsu ta kai N193bn
Masu zafi
Samu kari