Latest
Kakakin sashen laifuffuka na musamman na rundunar ‘yan sanda da ke Ikoyi yace an samu wasu Kasurguman ‘Yan Damfara Sun Sace N523.3m Daga Asusun Bankin Mutane.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wani matashi da ya je siyayya da wata jaka cike da kudi. Ya mikawa mai karbar kudin yar naira 10-10.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya kira taron shugabannin jam'iyyar PDO da masu ruwa da tsaki na jihar Ribas, karo na farkon tun bayan zaben fidda gwani.
Tsohon gwamnan jihar Borno ta Arewa maso Gabashin Najeriya, Ali Modu Sheriff ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obansajo...
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Baba, ya bada umurnin hukunta Farfesa Zainab Duke Abiola da mai'aikinta Rebbeca Enechido bisa dukan tsiya da suka yiwa
Jami'an sojojin Operation Hadin Kai sun tarfa tawagar 'yan ta'addan da ake zargin 'yan Boko Haram a karamar hukumar Jere ta jihar Borno, an kashe shida yayi
Shugaban kungiyar Likitocin Zuciya a Najeriya, Dr Okechukwu Ogah, ya bayyana yadda adadin masu ciwon zuciya yayi tashin gwauron zabo cikin manya a Najeriya
Jama'a a soshiyal midiya sun taya wata kyakyawar budurwa mai aski murna bayan tayi wuff da daya daga cikin kwastomominta. Sun kulla soyaya ne bayan ta mai aski.
Prosper Chijioke, korarren jami'in hukumar yan sandan farin kaya, DSS, da aka kama da hannu a fashin motar daukan kudi a Ntigha Junction a babban hanyar Enugu-P
Masu zafi
Samu kari