Latest
Wani balaraben kasar Saudiyya ya bayyan kadan daga rayuwarsa, ya ce ya yi aure sau 53 cikin shekaru 43, kuma ya fadi darasin da ya koya daga yawan aure-aure.
Wata matashiya mai shekaru 18 ta zaman zugum yayin da ta yi bikin cika shekara amma babu wanda ya hallara, an ga dakin taron babu kowa a cikinsa a wani bidiyo.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ‘yan Najeriya sun gaji da abubuwan da ke faruwa a kasar nan kuma suna son canji yanzu.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David, ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, da kokarin raba kawunan kiristoci.
Sakataren watsa labarai na mataimakin kakakin majalisar wakilan tarayya ya sanar da rasuwar Sarkin Bashar kuma yayan uban gidansa, Alhaji Adamu Idris, yau.
Rundunar yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan shekara 21 a duniya a wurin shagalin bikin Bazday bayan ya sha abinda ya fi karfinsa.
Wasu mambobin jam'iyyun PDP da na SDP a jihar Oyo sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar gabannin babban zaben 2023.
Sojojin Najeriya sun shiga inda ‘yan bindiga suke, sun yi masu raga-raga a yankunan Katsina da Zamfara. Ana tunanin jiragen yakin sojoji sun ga bayan Dogo Rabe
Wani bayani da ya fito ya nuna cewa sakamakon ruftawar gini na karshen nan a Legas, an gano gawarwakin wata mace da namiji da suka mutu suna tsaka da jin dadi.
Masu zafi
Samu kari