Latest
Babu abun da ya kai mutum ya auri wanda yake so take sonsa sai a zauna lafiya. Soyayyar wasu ya burge mutane a soshiyal midiya bayan sun ci karo da bidiyonsu..
Kungiyar dattawan kirista a arewa ta gargadi jam’iyyar APC da dan takarar shugaban kasa, Tinubu, kan amfani da kudi wajen kawo rabuwar kai tsakanin Kiristoci.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya umarci a garkame wani coci mai hade da asibiti mai suna New Jerusalem Deliverance Ministry da ke Okene bisa zargi.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya ziyarci gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a ranar Lahadi.
A baya-bayan nan lamarin ummita da ɗan China ya ta da hankulan mutane, sai dai ba shi karona farko da soyayya ke kare wa da ajalin ɗaya daga cikin masoya ba.
An gano Peter Obi ya zugo Kiristoci a kan Zaben 2023, Gwamna El-Rufai ya yi matukar mamaki. An ji Obi yana jawabi a coci, ya na nunawa kiristoci su tashi tsaye.
Wasu jiga-jigan NNPP da aka hana takara a Osun sun ce jam'iyyarsu ba za ta lashe zabe ba. A maimakon su yi biyu-babu, sai suka bi jam'iyya mai mullkin Najeriya.
Yan bindiga sun harbe mutane uku sannan suka yi awon gaba da wasu 22 yayin da suka farmaki garuruwan Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Sun kuma farmaki Katsina.
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu ya ce ba gudu babu ja da baya kan matakin da gwamnatinsa ta dauka na siyo makamai da alburusai tare da raba su ga jami’an Amotekun.
Masu zafi
Samu kari