Latest
A kasa da sa'o'i 24 za a fara gangamin kamfen din zaben 2023, lokacin da 'yan siyasa da jam'iyyun siyasa za su kada gangar siyasa don tallata 'yan takararsu.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ‘yan kabilar Igbo za su iya zama shugaban kasa ne kawai bayan ya kammala wa’adin mulkinsa.
An tabbatar da cewa mutane biyu sun jikkata sakamakon rikici da ya barke tsakanin jami'an yan sandan da yan Kalare a jihar Gombe. Kakakin yan sandan jihar.
Budurwa ta haddasa cece-kuce a shafukan soshiyal midiya bayan ta fito ta bayyana cewa ta shafe tsawon makonni hudu ba tare da tayi wanda da soso da sabulu ba.
Yayin da yanzu haka Atiku na can a jihar Enugu don tattauna wa da masu ruwa da tsakin PDP, an nemi gwamnan Abiya an rasa a wurin taron sabida ɗan tsagin Wike ne
Kamfanin Sadarwa na DAAR Communication Plc, a ranar Talata ta koka kan harin da aka kai wa babban direkanta, Mac Imoni Amarere, rahoton The Punch. An rahoto cew
Tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Emeka Ihedioha, ya ce shugabancin Najeriya zai koma yankin Kudu maso Gabas, bayan gwamnatin Atiku ta kammala mulki.
Tsohon Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Mikel Obi ya yi murabus daga wasan kwallon kafa bayan shekaru 20 yana wasan. Tsohon dan wasa
Wata babban kotun da ke zama a Ikeja ta daure wani basaraken da aka tsige, Bale na Shangisha a Mogodo, Mutiu Ogundare, inda zai zauna a magarkama na shekaru 15.
Masu zafi
Samu kari