Latest
Marguerite Peg Koller ta kasance ita kadai iyayenta suka haifa kuma burinta shine ace tana da yan uwa sai Allah bai nufa ba. Ta yi yara 11 da jikoki masu yawa.
Dakarun rundunar sojin Najeriya na Operation Hadin suna nan suna musayar wuta da mayakan kungiyar ta'addancin Boko Haram a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Kwararran majiyoyi a jam'iyyar APC sun bayyana cewa dakatar da fara kamfen din jam'iyyar ba zai rasa alaka da yadda Tinubu ke gudanar da harkokin kwamitin takar
Rashin wutar lantarki ginin da 'yan majalisar wakilai ke gudanar da zaman majalisar bayan gyaran da ake yi a zauren majalisar ya tilastawa majalisar dage zama.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasaz Alhaji Atiku Abubakar, yace ba zai bari ya'yansa su koma wata kasa da zama ba, ya ɗauki alƙawarin inganta ilimi da lafiya.
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya kwanta a asibiti, likitoci suka yi masa tiyata a hannunsa na hagu. An yi aikin cikin nasara.
Ministan Labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce gwamnati na cigaba da ragargazar yan ta'adda da masu tada kayan baya domin samar da tsaro a kasar. Minist
An yi jana’izar shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, a jihar Kano. Marigayin ya samu jama'a sosai yayin da aka sada shi da makwancinsa.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Damaturu, birnin jihar Yobe ta raba gardama tsakanin Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, da Hanarabul Bashir Machina.
Masu zafi
Samu kari