Latest
A jihar Katsina, wasu mutane sun fara kwatanta Hajara Shuaibu matsayin matar da tafi kowa haihuwa a Najeriya bayan ta haifa yara 5 a ranar 5 ga watan Oktoba.
Wasu tsagerun yan ta da zaune tsaye sun babbaka babban dakin ajuya na karamar hukumar Ezza ta arewa a jihar Ebonyi, sun lalata muhimman kayayyaki da takardu.
Za a ji Sanata Kabiru Gaya ya kore nasara daga Jam'iyyun PDP da NNPP a 2023. Sanatan yace jam’iyyar APC za ta ci zabe, duk sunan da NNPP take yi a jihar Kano.
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe N14.8bn domin sayen datan hawa shafukan yanar gizo, takardu da sauran kudaden da suka shafi katin waya a cikin kasafin 2023.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Akwa Ibom ranar Juma'a sun bayyana wata mata mai suna Joy Emmanuel wacce akewa zargin shirya yadda akayi garkuwa da mijinta
Darakta Janar na yaɗa labarai a kwmaitin yaƙin neman zaɓen APC 2023, Bayo Onanuga, yace Yakubu Dogara, ba mamban APC bane, mahalarta taronsa mambobin PDP ne.
Shugabannin kungiyar goyon bayan jam'iyyar PDP mai suna Ubandoma/Sagir Network a jihar Sokoto tare da daruruwan mambobinsu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen bikin raba lambobin karramawa ga wasu zab'bbun ‘Yan Najeriya bisa gudunmuwar da suka baiwa al'ummar lardin Najeriya .
Darakta janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya ce sam APC bata nuna halayyar hadaka ta Najeriya ba.
Masu zafi
Samu kari