Latest
Rasuwar Sarauniya Elizabeth ta II na nadin Sarki Charles III ya sa mutane sun samu karin bayanai dangane da gidan sarautar Birtaniya da wasu gidajen sarautan a
Yayin da Atiku Abubakar, PDP suka maida hankali wajen yakin neman zabensa, gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya shirya zama da 'yan tawagarsa a Landan yau Alhamis.
Gwamnan jijar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, al'ummar Inyamurai na da duk abin da ake bukata su mulki Najeriya matukar aka basu daman yin hakan a kasar.
Yayin da jam’iyyar PDP ke tsaka da rikici, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya lashi takobin cewa ba zai taba yarda arewa ta mamaye komai na jam’iyyar ba.
An karrama Isa Ali Ibrahim Pantami a wani taro da ake yi a birnin Dubai da ke United Arab Emirates. Ministan Najeriyan kadai ya samu wannan lambar yabo a taron.
Fiye da mutane miliyan 2 aka yi waje da sunansu daga rajistar INEC. Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi bayanin inda aka kwana a rajistar zabe.
Punch ta ruwaito cewa za'a mayar da ragamar biyan kudin alawus na ma'aikatan jami'o'in Najeriya hannun majalisar jagorancin jami'o'in gwamnatin tarayya daga 202
Hukumar hana fatauci mutane, NAPTIP, reshen Makurdi ta kama wata mata yar shekara 49, Mrs Augustina Ikyor, kan mallakar wasu tagwaye a jihar. Kwamandan hukumar
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun kama mota dankare da kayan abinci da za a kaiwa ‘yan bindigan dake da maboya a Dangulbi a karamar hukumar Maru ta jihar.
Masu zafi
Samu kari