Latest
Gwamnatin kasar Sin ta bukaci kasar Kenya ta biyar tarar Sh1.312 billion(N4.71 billion) bisa jinkiri wajen biyan kudin bashin da ake binta. Sin ta baiwa Kenya.
Iskar guguwar sauya sheka na kara dumfarar jam'iyyar APC a 'yan kwanakin nan, jiga-jigan jam'iyyar sun sauya sheka a Ogu-Bolo zuwa jam'iyyar adawa ta PDP...
Dubun wasu ‘yan bindiga biyu a yankin Idasso dake Kidandan ta Galadimawaa a karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna ta cika bayan an an bindige su har lahira.
Dakarun yan sanda sun damke wani magidanci ɗan shekara 51 a jihar Ogun bisa zargin dukan matarsa har Allah ya mata rasuwa kan karamin saɓani da ya shiga tsakani
Jim kadan bayan da kotun daukaka kara ta wanke Nnamdi Kanu, shugaba kungiyar IPOB daga zargin da ake masa, tare da sallamarsa, magoya bayansa sun fito murna.
Abeokuta - Jami'an tsaron Amotekun dake jihar Ogun sun damke wani matashi mai suna Felix Ikpeha da wando 'yar ciki na mata guda uku jike da jini. An damke Ikpeh
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta sallami shugaban haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, Channels Tele
Gabe Adams-Wheatley wani mutum ne mai nakasa wanda ya bai wa jama’a mamaki da yadda yake amfani da labbansa. Mutumin ya bayyana a Bidiyo ya amfani da labbansa.
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta yi watsi da zargin ta'addanci da gwamnatin tarayya keyi kan shugaban kungiyar rajin kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu.
Masu zafi
Samu kari