Latest
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya waka, ya saki sabuwar waka inda ya s
Ana zargin dakarun sojoji da kai mamaya yanki na garin Mgbowo da ke karamar hukumar Awgu a jihar Enugu inda suka tada hankalin mutane da kona gidaje da dama.
Wasu malaman jami'a sun zabi cewa ka da a koma aiki a irin halin da ake ciki. Wasu malaman da ke koyarwa a jami’ar Usman Dan Fodiyo a Sokoto sun ce a koma aiki.
Abba Bichi, ‘dan wasan kwallon kafa kuma ‘dan darakta janar na hukumar tsaro ta farin kaya, Yusuf Magaji Bichi,ya zargi mawakiya Teni kan rashin mutunta Buhari.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun kashe dan Banga, sun yi garkuwa da ɗan wani mamban majalisar dokokin jihar Sakkwato.
Babbar kotun tarayya da ke zama a Dutse, ta sallami tsohon gwamnan Jigawa, Saminu Turaki tare da wanke shi daga tuhumar da hukumar yaki da cin hanci ke masa.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zaton makasa ne sun yi ajalin wasu mambobin kungiyar Yan Bangan jihar Anambra a wata mashaya a yankin karamar hukumar Aguata.
Wani bidiyo mai taba zuciya ya nuna lokacin da wata mata mai juna biyu dake aikin gini, lamarin da ya jawo martanin jama'a a kafar TikTok da ake yada bidiyo.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina tace ta bankado wani harin ‘yan bindiga a yankin Gatakawa dake karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina. Sun Ceto Mutum 18.
Masu zafi
Samu kari