Latest
Kwanaki kalilan bayan gwamnan Ribas ya bayyana wa duniya cewa ba zai yi wa Atiku Abubakar kamfe ba, wasu gwamnonin APC guda biyu sun kai masa ziyara har gida.
Independent National Electoral Commission (INEC) ta nuna Legas, Kano, Kaduna, Ribas, Katsina da Oyo sun fi kowane jihohin yawan masu katin zabe a Najeriya.
Australiya da Kanada sun fadawa mutanensu su guji tafiya zuwa Najeriya. Kasashen sun yi gargadi tafiya zuwa Najeriya yanzu yana da hadari sosai ta fuskar tsaro
Gwamnan Benue, Samuel Ortom, a ranar Laraba, ya yi kira ga dan takarar shugaban kasa na PDP, ya nemi afuwarsa da mutanen jiharsa kan maganganun da ya kansa da
Na’urorin BVAS za su canza yadda ake gudanar da zabe a Najeriya. Tsohon Sanata ya bayyana haka yayin da ya karbi bakuncin ‘yan APC National Integrity Movement
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta gurfanar da wasu matasa bakwai yan jihar Kano da Katsina gaban kotun jihar Kano
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya baiwa sabbin kwamishinoni 18 rantsuwar kama aiki bayan majalisar zartaswa ta tantance su ciki harda tsohon jigon APC .
Watanni gabanin babban zaben shekarar 2023, kwamitin kamfen din shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kanada ta yi kira ga masu zabe su y
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya sake samun karbuwa a idon manyan jiga-jigan yankin Arewacin Najeriya, musamman jihar Kano.
Masu zafi
Samu kari