Latest
Jami'an hukumar NDLEA sun cika hannunsu da Abubakar Ibrahim, hakimin garin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga ta jihar Sokoto kan zargin fataucin kwayoyi.
Yan Najeriya sun kwararawa wata budurwa sakonnin taya murna ga kyakkyawar budurwa yar Arewa bisa nasaran da ta samu. Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi sanarwa
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Borno tace ta yi ram da wata matar aure, Fatima Abubakar bisa zargi zuba wa mijinta, Goni Abba, guba a Abinci kuma ta ya rasu.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya isa Akure, babban birnin jihar Ondo don ganawa da shugabannin kungiyar Yarbawa ta Afenifere.
Wani jigon jam'iyya mai kayan marmari a Kaduna, Alhaji Ahmes Tijjani, yace babu tantama Kwankwaso ne zai zama zakara a babban zaben 2023 dake tafe saboda w
Dakarun hadin gwiwa na rundunar sojin sama da kasa sun halaka wasu yan bindiga guda takwas yayin da suke yunkurin kai mummunan hari kan al'umma a jihar Neja.
Bangaren gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, sun matsa lamba domin ganin an kira taron majalisar zartaswan PDP ta ƙasa domin ganin sun raba Ayu da Ofishinsa.
'Ya'yan jam’iyyar APC 216 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yankin Kofar Kola da ke Birnin Kebbi, babbar birnin jihar Kebbi.
Mataimakiyar shugaban matan APC ta ƙasa, Zainab Lawal, ta shawarci matan Najeriya dake gidajen aure su tabbata mazajensu sun dangwalawa APC a babban zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari