Latest
Maganar da Dr. Iyorchia Ayu ya yi na hana mutum tsayawa takara ya jawo masa suka daga CUPP. Imo Ugochinyere yana ganin shugaban jam’iyyar yana neman kashe PDP.
A ranar Litinin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi taron gaggawa da shugabannin tsaro na kasar nan. Zasu tattauna a kan lamurran tsari, karfafa tsaron kasar.
Bola Tinubu mai takaran shugaban kasar ya bayyana yadda suka yi da shugaban kasa da abin da ya sa ya dauko Sanata Kashim Shettima da rikicin samun tikiti a APC.
A karshen makon jiya ne aka ji labari Jagororin Afenifere sun warware mubaya’ar da Shugabansu ya yi wa Peter Obi, sun ce Bola Ahmed Tinubu za a zaba a 2023
Farfesa Isa Odili ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa, kamar yadda ya zo a wata sanarwa da muka samo.
Dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar APC, Asiwaju Bola AhmadTinubu ya samu babban abin da yake bukata domin tunkarar babban zaben 2023, Daily Trust ta ruwaito
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bi sahun gwamna Nyesom Wike da Samuel Ortom, yace ba zai zauna inuwa ɗaya da Atiku ba idan har Ayu ne a shugaban PDP na kasa
Jami'an yan sandan jihar Zamfara sun yi nasarar dakile wasu jerin hare-haren da Yan bindiga suka yi kokarin kaiwa a wasu yankunan jihar. Sun ceto mutum hudu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana goyon bayan babban bankin Najeriya CBN wajen sauya fasalin Naira dari bisa dari. A cewar shugaban kasa, Najeriya
Masu zafi
Samu kari