Latest
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar na cikin tattaunawa da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce za ta kaddamar da yakin neman zabenta na shugaban kasa na 2023 a Jos, babban birnin Jihar Plateau, hakan na zuwa ne
Jam'iyya mai gwamnati All Progressives Congress APC ta fitar da jadawalin yakin neman zabenta na tafiye-tafiye daga Nuwamba zuwa watan Febrairu da za'ayi zabe.
Wata uwar yara huɗu, Kafayat Yusuf ta roki Kotun Shari'a dake zama a magajin Gari Kaduna ta raba aurenta sakamakom mijinya ya daina kula da ita tawon watanni.
Da yiwuwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP za ta shiga zaben gwamnan jihar Ogun ba tare da dan takara ba saboda rikicin da ya barke cikinta.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zama a Magajin Gari, Kaduna sun amince da shiri. Sulhu tsakanin jaruma Hadiza Gabon da Bala Usman, ta ɗage zaman zuwa 15 ga wata.
Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu, ya bayyana cewa ya gaza a matsayinsa na minista domin ya kasa magance matsaloli da dama da yakamata ace ya magance su tuni.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya sake jaddada manufarsa ta siyar da matatun man Najeriya matukar aka zabe shi ya gaji kujerar shugaban kasa Buhari.
Wata mata mai suna Amanda Azubuike, wacce yar asalin Najeriya ne amma haifafan Landan, Birtaniya ta zama Janar a rundunar sojojin Amurka bayan shafe shekaru.
Masu zafi
Samu kari