Latest
Udom Emmanuel na kuka a kan rashin kudin yi wa Atiku Abubakar kamfe da kyau. Takarar PDP na shugaban kasar tana ganin matsala saboda yadda aka ki fito da kudi.
Dirakta Janar na yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC, Simon Lalong, ya shigar da Ali Nuhu, Hadiza Kabara, Maryam Yahaya, Dan Gwari, dss harkarsa.
Rahotanni daga jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya sun ce ana tsoron rasa rayuka da dama yayin da miyagu suka bude wuta a shingen binciken yan sanda.
Kasar Birtaniya ta sake sabbunta rahoton shawarwari na tafiye-tafiye da ta fitar inda ya yanzu da lissafa wasu jihohin Najeriya 12 da akwai barazanar hari.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sako 'ya'yan tsohon akanta-janar na jihar Zamfara, Abubakar Furfuri da suka sace tun watan Maris din da ta gabata na shekara nan.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, watau Ƙaura ya nuna rashin jin daɗinsa game da yadda Atiku da wasu yan koransa ke kokarin ganin bayansa kan ya nemi takata.
wani darakta a jihar kebbi ya bi san zuciya baya da ya lakadawa wani babban Alkali mai matakin aiki na 16 duka sakamakon biyewa san zuciya da dokin dana sani
Gwamna Ganduje na Kano ya shiga tsakanin shugaban masu rinjayen majalisar wakilai,Alhassan Doguwa da Murtala Sule Garo sakamakon Rikicin da ya barke tsakaninsu.
Kungiyar malaman jami'a ta ce sam ba ta da shirin sake komawa wani sabon yajin aiki a nan gaba kada. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan kammala wani dan zama.
Masu zafi
Samu kari