Latest
Sanata Muhammad Ali Ndume ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta raba albashin malaman jami'a biyu don biyan malaman jami'a da suke bin bashin watanni takwas yanzu.
Wani mahaifi ya mutu yayin da ya umarci dansa ya gwada maganin bindiga a kansa. Wannan lamari ya haifar da hargitsi, hukumar 'yan sanda sun shiga. An kama dan.
Wata jami'a a kasar Uganda ta sha suka saboda umurtar dalibanta masu karatun aikin jinya da unguwar zoma su yi gwajin juna biyu kafin rubuta jarrabawar karshe.
Kwamitin neman takaran Bola Tinubu yana hangen kuri’un mutanen Arewa maso yamma duk da Rabiu Kwankwaso wanda daga yankin ya fito, yana neman zama Shugaban kasa.
Asiwaju Bola Tinubu ya ziyarci Nasarawa idan aka ji shi yana cewa yayi alkawarin gama aikin Ajaokuta har kamfanin ya fara aiki a Najeriya domin a samu abin yi.
A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.
Bayan Kwana da Kwanaki Dala Na Tashi, an ji ta karye da N165 a kasuwa. Naira ta fara bada mamaki, yayin da darajar ta ta karu daga N910 zuwa N720 a ‘yan awanni.
Tsohon Shugaban EFCC yace jam'iyyar APC za ta doke Atiku, Peter Obi da Kwankwaso. Ribadu ya na ganin tallata Bola Tinubu ba zai yi wahala ba saboda shahararsa.
Mai daraja, tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya samu karuwa a cikin ahlinsa inda Allah ya azurta amaryarsa Sa'adatu Barkindo da haihuwar 'diya mace.
Masu zafi
Samu kari