Latest
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce baya tunanin APC zata tsira bayan 2023 idan ya ci zaben shugaban kasa
Rahotanni sun bayyana cewa da safe aka tsinci gawarwakin wasu ɗalibai biyu a jami'ar Michael Okpara University of Agriculture dake, Umudike a jihar Abiya .
Sanata Emmanuel Bwacha na jam'iyyarAll Progressives Congress (APC) ya yi biyu babu, ya rasa kujerarsa na Sanata a ranar Alhamis, 10 ga watan Nuwamba, 2022.
Wata Matar da har yanzu ba a gano wacece ba ta bayar da labarin yadda take zukar jinin jikinta mai dauke da cutar kanjamau tana zubawa a zobon da take siyarwa.
Wani magidanci dake zaune a babban birnin tarayya Abuja, Justine Onu ya garzaya kotu yana neman a datse igiyar aurensa da matarsa kan zarginta da almubazaranci.
Wata kotun shari'a dake zamanta a unguwar Magajin Garin jihar Kaduna ta jefa wani matashi kurkuku kan laifin satan burodi tare da cakawa mai burodin wuka..
Mataimakin shugaban jam'iyyar Labour Party ta Peter Obi na shiyyar arewa ta tsakiya, Adi Shirsha Adi, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 61 a duniya.
A yau Alhamis, babban kotun tarayya da ke Abuja ta jingine hukuncin da aka bayar da garkame shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, saboda saba umurin kotu.
Dakarun sojoji sun dakile mummunan harin da yan ta'addan ISWAP suka yi yunkurin kaiwa ma'aikatan agaji a garin Monguno. Mayakan sun kona motoci a kalla 20.
Masu zafi
Samu kari