Latest
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara ta rasa wani dan takararta na majalisar jiha, Umar Yahaya, inda ya fice zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamna Muhammad Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa shi tare da takwarorinsa 35 na jihohin Najeriya suna iyakar kokarinsu wurin sasanci tsakanin ASUU da FG.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana farin cikin kashe kasurgumin mai garkuwa da mutane Dogo Maikasuwa wanda ya addabi al'ummar karamar hukumar Chikun/Kajuru.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wata ziyara jihar Neja, ya gana da tsohon shugaban kasan Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida.
Tsohon ministan shugaba Muhammadu Buhari, Uche Ogah ya zama halastaccen dan takarar gwamnan APC a zaben jihar Abia kamar yadda babbar kotun tarayya ta bayyana.
Gwamnatin Najeriya ta sake yin karar Mazi Nnamdi Kanu, shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa Biyafara, wato IPOB, kan wasu sabbin tuhume-tuhume 7.
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kamen wani matashi mai suna Joseph Nwabike da katinan ATM 10 wanda yake amfani dasu wurin damfarar jama’a.
Jami'ar dai ta kashe kanta ne ta hanyar fadawa babban tekun jihar legas bayan sun gama zazzafar muhawara da wanda ya bayyana cewa yana so ya aureta a kwanan nan
Primate Ayodele ya aika sakon gargadi ga shugaban hukumar INEC inda ya bukace shi da kada ya yarda jam’iyyun siyasa su hana amfani da na’urar BVAS a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari