Latest
Daraktan sadarwa na tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban kasa a inuwar PDP, Dle Momodu, ya ce har yanzun G5 na nan daram a cikin jam'iyyar PDP basu fita ba .
Mr Alhassan Muhammad, shugaban hukumar DSS na jihar Kano ya gargadi yan siyasa su ja kunnen magoya bayansu game da bangan siyasa da barna yayin kamfen da zabe.
A ci gaba da sauraron shari'ar dan China da ya halaka budurwarsa Ummita, shaida ta uku, mutumin da ya kai ɗauki gidansu don kubutar da Ummita ya yi magana.
Wasu attajirai daga yankin kudu maso gabashin Najeriya sun tara naira biliyan daya domin gudanar da harkokin yakin neman zaben dan takarar APC, Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, yace ba zai yi ƙasa a guiwa ba wajen yi wa PDP aiki duk da rikicin dake faruwa amma ba zai faba mutuncin Tinubu ba.
Sojojin Najeriya sun bindige abokin aikinsu har lahira bayan ya bude wuta a sansani tare da halaka wata ma'aikaciyar bada agaji da kuma raunata direban jirgi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa game da yajin aikin da ake yi a kasar nan. Ya ce ya kamata kungiyoyi su daina tafiya yaji aiki kwata-kwata.
Al'ummar yankin Sabon Birni sun shiga halin juyayi bayan wasu tsagerun yan bindiga sun farmake su, sun halaka wani babban limami da wasu manoma biyu a gonaki.
Nyesom Wike ya fita daga lamarin Atiku Abubakar, Gwamnan ya nuna zai ba Peter Obi gudumuwar cin zaben shugaban kasa a duk lokacin da ya zo yin kamfe a Ribas.
Masu zafi
Samu kari