Latest
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis a Maiduguri, ya bayyana cewa gwamnati ta ware gidaje 259 tare da sakin N110m ga rundunar ‘yan sandan.
Jihar Osun - Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta INEC, ta ce ta kammala duk wani shirye-shiryen da zata yi dan gudanar da zaben jihar Osun a ranar Asaba 14.
Daya daga cikin masu jigilar maniyyata aikin Hajji na shekarar 2022, Max Air, ya ce zai fara jigilar maniyyata daga kasar Saudiyya zuwa Najeriya a ranar Asabar.
Jihar Borno - An zabi babban lauyan gwamnatin jihar Borno kuma kwamishinan shari’a, Barista Shehu Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar APC mai wakiltar Borno.
Boko Haram sun yi shirin garkuwa da Yaran Kashim Shettima. ‘Dan ta’addan da ya tsara wannan, ya shiga har gidan Gwamna, kafin ya yi nasara, sai aka cafke shi.
Mai shari'a Osatohanmwen Obaseki-Osaghae na kotun ma'aikata da ke Abuja ya umurci hukumar tsara rabon kudaden shiga nan take ta fara aiki don yi wa alkalai da w
Tsohon Gwamna Jihar Edo kuma tsohon shuganban APC na kasa, Adams Oshiomhole ya yi watsi da koken da wasu ke yi kan zaben musulmi a matsayin abokin takara da Ahm
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ɗan yi wa majalisar kwamishinoninsa garambawul, sai dai lamarin ya shafi ɗaya daga cikin wacce ta nuna rashin jin daɗi.
Shahararren malamin musulunci kuma mamba na hukumar jin dadin alhazai na jihar Gombe, Sheikh Abdulrahman Umar Maigona, ya rasu a birnin Makkah, kasar Saudiyya.
Masu zafi
Samu kari