Latest
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
Babban bankin Najeriya ya yi magana kan matsayar kan yadda ake shirin kawo sauyin kudi da kuma sauya fasalin kudin kasar. An ce babu batun cire Ajami a kudi.
Daga cikin abubuwan da suka faru, akwai canja fasalin Kidin Nigeria Naira da zumma ko yunkurin yakar cin hanci da rashawa da ake zargin yan siyasar kasar nayi
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina tayi ram da dagacin kauye mai suna Surajo Madawaki kan zargin hada kai da ‘yan bindiga wurin kashe Yahaya Danbai, manomi.
Malamai za su goyi bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da APC a jihar Zamfara a zaben shekara mai zuwa kamar yadda Sakataren yada labaran jam’iyyar APC ya shaida.
An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.
Jami’an ‘yan sanda tare da hadin guiwar ‘yan sa kai da mafarauta a yankin Kumbashi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Neja sun halaka ‘yan bindiga 7 a take.
Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar Dokokin Tarayya, NASC, ta yiwa Sani Magaji Tambuwal karin girma zuwa mukamin Akawun Majalisa bayan murabus din Arc Amos Ojo.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Mr Peter Obi ya samu goyon bayan kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide kan takararsa na zama shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari