Latest
Za a ji Ademola Adeleke ya tabbatar da cewa da taimakon tsofaffin jiga-jigan APC ya lashe zaben Osun a dalilin rikicin tsohon Gwamna da Gwamna Gboyega Oyetola.
Gwamnatin tarayya ta ce ba wai kawai ta na kokarin kawo karshen yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke yi a halin yanzu bane, a’a, tana ma kokari.
Wasu yan bindiga da ake zaton jami'an tsaro ne na Ebubeagu sun kashe aƙalla mutum Bakwai da ke kan hanyar komawa gida bayan halartar bikin aure juya lahadi.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Za a ji magoya cewa bayan Peter Obi sun zargi Nasir El-Rufai da hana shi gudanar da taro. Peter Obi Support Network ta na zargin Gwamnan da hana ta dakin taro.
A wasu lokutan akan samu gwamna da ke kan madafun iko ya gaza zarce kan kujerarsa zango na biyu duk da kokarin da suka yi amma tsagin adawa su samu nasara.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama daya daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje, inji rahoton jaridar Punch a yau Litinin.
Wani matashi dalibin Najeriya ya bayyana yadda ya bude gidan cin abinci saboda kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'in Najeriya sun tsunduma yajin aiki.
Masu zafi
Samu kari