Latest
Yayin da NFIU take lura da duk kudin da suke yawo a cikin bankuna da kamfanoni, EFCC ta fara sa ido a kan ‘yan takaran 2023 saboda ganin ana shirin yin zabe.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar APC ta shiga tsaka mai wuya a jihar Ribas saboda fitar kusoshinta zuwa wasu jam'iyu
Rahotanni sun bayyana ceqa shugaban jami'ar Kwara (KWASU), VC Farfesa Muhammad Akanbi, ya rasu ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba, 2022, za'a masa jana'iza yau.
Domin ganin yankinsu ya samu zaman lafiya a wannan lokaci da kasar ke fama da hare-haren ta'addanci, mutanen garin Gidan Goga sun tara kudi zasu kaiwa Turji.
Yayin da a Najeriya muke siyan tsintsiya araha, turawa fa suna shan wahalan neman irin wannan tsintsiya. Akalla ana siyar da tsintsiya guda daya a farashin 11K.
‘Dan Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, Bashir El-Rufai, yayi kira ga hukumomin Qatar da su kama, gurfanarwa tare da halaka duk wanda ta kama da giya a filin wasa.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno yayi shatar jirgin sama kacokan domin a kai Soja mara lafiya Abuja ganin likita. Yayi masa rakiya da kansa har Abuja.
Wata tsaleliyar budurwa wacce ke fama da lalurar kurmanci ta bayyana cewa ta gaza samun tsayayyen masoyi cewa gayu basa sonta saboda nakasar da Allah yayi mata.
Wata mata ta ba da mamaki yayin da ta dauko mota sukutun da guda ta ba mijinta kyauta. Wannan lamari ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta a mako n jiya.
Masu zafi
Samu kari