Latest
Ministan labarai da al'adu Alhaji Lai muhammad yace gwamnati ta damu mutuka, kuma tayi nadamar abinda ta aikata a jihar Zamfara, kan rasa rayukan fararen hula
A wani sabon rahoto na musamman da aka fitar, masanan Bankin Duniya sun ce canjin takardun kudi da babban bankin Najeriya ya yi, zai fi tasiri ne a kan talaka.
A jiya aka fahimci Shugaban kasa zai ci bashin N800bn duk da ana bin Najeriya bashin N22.57tn a gida. Za a karbo sabon bashin ne saboda ambaliyar ruwan sama.
A lokacin da wasu ke cewa Yemi Osinbajo bai goyon bayan Bola Tinubu/Kashim Shettima sai ga shi Mataimakin Shugaban kasa ya sa labule da Bola Tinubu da Shettima.
Kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ta bakin Hannatu Musawa, tace sadaka ne ba cin hanci ba kudin da Tinubu ya bawa wani a bidiyo.
Mai kamfanin Twitter yace yana neman wanda zai gaje shi a matsayin shugaban Twitter ya fadi abin da yasa har yanzu bai yi murabus daga kujerarsa ta shugaba ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa jam'iyyarsa na APC mai mulki ne za ta lashe dukkan kujeru a babban zaben shekarar 2023, amma cikin adalci da gaskiya.
Sakataren yada labaran PDP na kasa, Debo Ologunagba ya kira taron menama labarai, ya fada masu Bola Tinubu ya cewa APC dole a fita a nemi mulki ko za a mutu.
Babban bankin Najeriya ya bayyana kara adadin kudaden da 'yan Najeriya za su iya cirewa duk mako daga N120,000 zuwa N500,000, sabanin yadda ya fada a baya.
Masu zafi
Samu kari