Latest
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya ce kudancin Najeriya ne za ta mulki Najeriya na shekaru takwas masu zuwa a gaba. Ya bayyana hakan ne a garin Akure.
Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda Naira ta sauya kala bayan da aka manta aka wanke kudin a cikin aljihu suka koma farar takarda kal kawai.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da limami, basarake da dab baransa a jihar Katsina. An ce suna kan hanyarsu ta zuwa taron APC ne a yankin jihar, inji majiya.
Kyakkyawar budurwa da ta shiga aikin soja ta saki hotunanta don nunawa mutane yadda atisayen sojoji ya sauya mata kamanni. Ta yi kamar namiji a cikin inifam.
Kowane mai rai watarana zai dandani mutuwa, Allah ya yi wa shugaban jami'ar Achievers, Farfesa Samuel Aje rasuwa bayan ya tafi hutun bikin kirsimeti Legas.
Foluke Abosede Ntukdem, tsohuwar sarauniyar kyau ta Najeriya ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu a gidanta Legas a cikin barcinta kamar yadda danta ya tabbatar.
Abokin takarar Atiku a zaben shugaban ƙasan 2023 kuma gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya ce da zaran PDP ta koma kan madafun iko, yunwa ta kare a kasa.
Hukumar kashe gobara ta jihar Legas da Ogun sun tabbatar da tashin wata gobarar cikin dare a fitacciyar kasuwar Ajimula dake tsakanin iyakokin Ogun da Legas.
Wata soja da aka sace ta kubuta daga hannun 'yan ta'adda bayan da sojoji suka yi kokarin kwato ba. An bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka sace budurwar a Kudu.
Masu zafi
Samu kari