Latest
An sanar da mutuwar Shugaban Ohanaeze Ndigbo, George Obiozor, a daren Laraba, 28 ga watan Disamba, 2022 bayan gajeruwar rashin lafiyar da yayi fama da shi.
Wata matashiyar budurwa daga kasar Indonesiya ta rabu da saurayinta bayan mahaifiyarsa ta umurceta da ta yi mata wanke-wanke. Da farko ta fara da yi mata girki.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna ya bayyana irin namijin aikin da 'yans anda suka yi a jihar a cikin shekarar 2022. Ya fadi 'yan bindigan da aka kashe.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Patrice Motsepe shi ne biloniya na farko a nahiyar Afrika da ya fara lekowa a cikin jerin biloniyoyin duniya amma yanzu Dangote ya zarce shi a dukiya baki daya.
Watakila CBN ya tsawaita wa’adinsa sai bayan watanni 6 ganin Sanatoci su na ganin zai fi kyau a bari sai zuwa Yunin 2023 sannan a daina karbar tsofaffin kudi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa kwamandan dogaran fadarsa, wanda ya samu karin girma zuwa matsayin Manjo Janar a soja. Yace kwazonsa ne ya kai shi wurin.
Gwamnan jihar Ebonyi yana takaran Sanatan kudan jihar a karkashin APC. Wani Basarake ya ce duk wanda yake adawa da David Umahi zai mutu kafin Disamban badi.
Rikicin Peoples Democratic Party ya cabe tsakanin ‘Yan G5 da bangaren 'dan takara, Atiku Abubakar. Dokar PDP ta bada dama a hukunta wanda aka samu da laifi.
Masu zafi
Samu kari