Latest
Awanni bayan dawowa daga wurin ralin kamfen ɗan takarar gwamna, shugabam PDp na gundumar Asare a karamar hukumar Gwadabawa da yayansa sun rasa rayuwarsu jiya.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya sake tsokaci kan harin bam da aka kai masa a Kawo jihar Kaduna, shekara daya kafin ya ka da jam'iyya mai mulki .
Yayin da ya rage sauran kwanaki 55 a fafata zaben shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa da Peter Obi na jam'iyar Labour Party.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa a lokacin da suke makaranta shi jan wuya ne don baya son zuwa gonar makaranta lamarin da yasa shi shan bulala a hannun malamai.
Wani rahotan jaridar Vanguard ya hakaito abubuwan da suka faru na tashin-tashina da rashin tabbas a wannan shekarar ta 2022 ta muke daf da bankwana da ita.
Jaridar The Nation ta tattaro wasu shahrarrarun mutane da suka kwanta dama a cikin wannan shekarar ta 2022 da muke bankwana da ita a ciki da wajen Nigeria.
Wani mutum ya shiga garari yayinda ta manta da matarsa tsakiyar daji cikin dare bayan ta sauka yin fitsari a hanya alhalin shi bai sani ba har ya ja motar.
Wani karamin yaro ya haddasa cece-kuce da ban dariya a soshiyal midiya yayin da aka wallafa bidiyon yadɗa ya hakince kamar wani babban Oga, ya ki yarda da abu.
Ministan kwadagon Najeriya, Sanata Ngige, ya bayyana cewa karya aka yi masa cewa yace gwamnatin tarayya na shirin yin karin albashi wa ma'aikatanta a shekara.
Masu zafi
Samu kari