Latest
Rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da yi wa idon wata amarya lahani ana tsaka da bikinta. Za a gurfanar da su a kotu.
A kasashen turai, an ce malaman makaranta za su hsiga yajin aiki saboda an gagara kara musu albashi duk kuwa da cewa kasashen biyu suna da kudin da ake bukata.
Bayan shafe watanni da dama 'yan Najeriya na fama da tashin farashin kayayyaki, an ce kayayyaki sun yi sauki a kasuwanni a cikkin watan Disamban da ya gabata.
Jami'an NSCDC na reshen jihar Zamfara sun kama wani matashi mai suna Mustapha wanda ke sana'ar POS kan zargin harkar kudi da 'yan ta'addan da ke yankin Gummi.
Shahararren Malamin addinin musulincin nan na jihar Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Gumi, ya roki Musulmai su hada kai su zabi yan takara masu nagarta a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban masa kuma dan takarar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gargadi yan Najeriya su natsu don da yuwuwar damarsu ta karshe kenan a 2023.
Hukumar DSS ta yi mamaya a ofishin gwamnan CBN bisa zarginsa da aikata babban laifin daukar nauyin ta'adda a kasar nan. A baya sun nemi a basu damar kama shi.
Wani mai sana'ar wanke-wanke ya bayyana kadand aga tagomashin da yake samu a kasar waje, ya ce akalla N1m yake samu a duk wata daya idan ya yi aikin da yake.
Wata mata ta koka a soshiyal midiya bayan ta kama diyarta mai shekaru 15 tana bacci a dakin danta. Ta cika da mamakin har sai yaushe ne wannan lamari zai kare.
Masu zafi
Samu kari