Latest
NLC da TUC sun gindayawa Muhammadu Buhari ka’idoji kan karin albashi bayan an ji cewa ma’aikata da jami’an gwamnatin tarayya su saurari karin albashin da za ayi
Kwamandan hukumar Hisbah, Sheikh Harun Ibn Sina, ya bayyana cewa hukumar a 2022 ta kama masu laifi 2,260 inda ta kwashe almajirai 1,269 daga kan titunan Kano.
Fitaccen mawakin Najeriya, Portable Zazu ya sake janyo cece-kuce don shigowa wurin wasa da ya yi cikin akwatin gawa a Legas. Magoya bayansa sun magantu kan abin
Wani bidiyo da aka wallafa a dandalin sada zumunta ya nuna yadda wani matashin saurayi ya kama rusa kuka da hawaye bayan sahibaɗsa ta masa barazanar rabuwa.
Wata amarya yar Najeriya da kawayenta sun isa wajen daurin aure da wuri inda suka tarar da wajen wayam babu kowa. Sun yi amfani da damar wajen daukar bidiyo.
Matar fitaccen jigon jam'iyyar APC a Legas kuma tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Dayo Bush-Alebiosu, ta rasu ta zato ba tsammani. Ta rasu a ranar Talata
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta sake tabbatar da Mohammed Sani Abacha, a matsayin halastacen zababben dan takarar gwamna na PDP a jihar Kano.
Kotun sauraron kararrakin zabe dake zama a Ekiti ta jaddada nasarar Oyebanji a zaben Gwamnan jihar da aka yi a watan Yunin 2022. Kotun ta kori karar Segun Oni.
Mai neman zama shugaban kasa a zaben 2023 karkashin inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sha alwashin maida hankali kan manyan abubuwa biyu idan ya ci zabe.
Masu zafi
Samu kari