Latest
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, tana kira ga 'yan Najeriya da ke da sullala da su zo siyan gwanjon kadarori.
Mabiya adidnin Shi'a a Najeriya sun shigar da karar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar GAnduje, majalisar dinkin duniya da kuma gammayar kasashen Turai EU.
Za a ji abin da ya sa wasu daga cikin Gwamnonin PDP suka zauna da su Bola Tinubu, ‘Yan G5 sun yi wata haduwa da Tinubu da Jiga-jigan Jam’iyyar APC a kasar waje
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana irin kokarin da gwamnatin ACP ta yi, ya kuma fadi yadda zai yi don tabbatar da an ci gaba da hako mai a Arewa. Ya fadi ta yaya.
An sanar da mutuwar Shugaban Ohanaeze Ndigbo, George Obiozor, a daren Laraba, 28 ga watan Disamba, 2022 bayan gajeruwar rashin lafiyar da yayi fama da shi.
Wata matashiyar budurwa daga kasar Indonesiya ta rabu da saurayinta bayan mahaifiyarsa ta umurceta da ta yi mata wanke-wanke. Da farko ta fara da yi mata girki.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna ya bayyana irin namijin aikin da 'yans anda suka yi a jihar a cikin shekarar 2022. Ya fadi 'yan bindigan da aka kashe.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Patrice Motsepe shi ne biloniya na farko a nahiyar Afrika da ya fara lekowa a cikin jerin biloniyoyin duniya amma yanzu Dangote ya zarce shi a dukiya baki daya.
Masu zafi
Samu kari