Latest
Jam'iyyar People’s Redemption Party (PRP), ta ce ta dakatar da ciyaman dinta, Mr Abdullahi Maikasuwa na wata uku kan zargin cin amanar jam'iyya da kuma rashawa.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami kwamishina mai kula da harkokin addinai na jahar Kano, Dr Muhammad Adam kan rashin da'a da wasa.
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu,ya bayyana cewa za a fara haska fim kan rayuwa da falsafar shugaba Buhari ranar 1 Janairu.
Wadanda aka yi wa afuwar sun hada da fursunon da aka yanke wa hukunci na daurin shekaru 20 zuwa watanni shida, hukuncin rai-da-rai da kuma masu hukuncin kisa.
Ƙungiyoyi da dama sun fito domin gudanar da tattakin nuna goyon baya ga dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a jihar Katsina.
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Gwamna Nyesom Wike ya sake caccakar da takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar kan ganawa da gwamnonin APC a sirri a kokarinsa na zawarcinsu.
Gwamnan jihar Delta kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa ubangiji zai ba su nasara a zaɓe mai zuwa na shekarar 2023.
Tsohon jagoran kiristoci mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Benedict ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne bayan fama da rashin lafia yana da shekaru 95
Masu zafi
Samu kari