Latest
Yayin da kowace jam'iyya ke ci gaba da kokarin shiryawa zuwa babban zaben 2023, SDP ta nada matashiyar nan, Khadijah Okunnu-Lamidi a matsayi mai girma a PCC.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun harbi mutum daya kana sun sace mutane da dama yayin da suka kai hari gidajen jama'a a garin Jere, Kagarko da ke jihar Kaduna.
Attajiri kuma hamshakin mai kudin da ya fi kowa dukiya a Afrika ya ci ribar kudaden da ba a tsammani a duniya. Ya ci ribar kudi masu yawan a watan Disamba.
Matashi Salisu Hussaini mai shekaru 21 ya labarta yadda ya je raba fada tsakanin 'yan daba biyu dake barazanar halaka junansu amma aka soka masa wuka a hannu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata, 3 ga watan Janairu a gaban shugabanni da yan majalisar dokokin tarayya.
A shekarar da ta gabata ne attajiran duniya suka shaida ganin raguwa mai yawa a dukiyoyinsu. Akalla $1.4trn ne attajiran duniya suka rasa a cikinsa lokacin.
Hukumomi a kasar Australia sun tabbatar da faruwar hatsari tsakanin jiragen Helikwafta biyu ranar Litinin, akalla mutum hudu sun kwanta dama wasu na Asibiti.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta cika babban burinta a rayuwa inda ta ginawa iyayetanta hadadden gida na gani na fada sannan ta mallaka masu halak-malak.
Adawar ‘Yan G5 ba za ta hana Atiku Abubakar samun mulki ba. Sanata Dino Melaye yana ganin duk ‘Yan Jam’iyyar PDP har zuwa ‘Yan APC za su zabi Atiku ne a 2023.
Masu zafi
Samu kari