Latest
‘Dan takaran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya ce lafiyarsa kalau. Bola Tinubu ya musanya rade-radin rashin lafiya, ya fadi abinda ke nuna koshin lafiyarsa.
Mallam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa Buhari, ya caccaki shugaba Obasanjo kan sukar Buhari inda yace tsabar hassada ce ke damunsa a zuciyarsa.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
A zaben shekarar nan, Olusegun Obasanjo yana tare da LP da Peter Obi. Amma idan za a tuna, goyon bayan da Obasanjo ya ba Atiku Abubakar a 2019 bai cece shi ba.
A wani labarin da muka samo a yau, an ce wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga ya mutu bayan arangama da 'yan sanda a jihar Katsina. An bayyana yadda ya faru.
Bayanan da muke samu da yammacin ranar Litinin sun nuna cewa wasu miyagun yan bindiga sun farmaki ayarin tsohom gwamnan jihar Imo, sun halaka yan sanda hudu.
Sanatan Sokoto ya fadi sirrin damkawa Bola Tinubu tikitin Jam’iyyar APC. Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi bayani ne da ya hadu kabilu dabam-dabam a gidansa.
A wani mataki mai daukar hankali, an samu mutane da suka kai miliyan shida a cikin kankanin lokaci bayan shigowa Ronaldo kulob din kwallon kafa ta Saudiyya.
Wanai bawan Allah ya nadi bidiyon wani gurgu da ya gani a kan titi yana tuka keke da kafa daya cike da kwarewa. Jama'a da dama sun godewa Allah kan baiwarsa.
Masu zafi
Samu kari