Latest
Mike Msuaan, direktan tattara matasa na kwamitin kamfen din Tinubu/Shettima ya koma ga Allah, ya tafi kan dutse yayi azumin kwana 7 da addu'a don nasarar Tinubu
Tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedi Ohakim ya sanar da yadda kwarraun makasan haya suka so halak shi tare da yaransa biyu amma motarsu bata jin harsashi,suka tsere.
Kotun shari'ar Musulunci mai zama a Magajin Gari Kaduna ta kawo karshen zaman Aure tsakanin Ango da Amarya na watanni uku saboda rashin zaman lafiya tsakani.
Mata da maza ne suka yabawa wani mutumin da aka ga yana tuka tuwo cikin wani salo mai ban mamaki, ya hada zufa a lokacin da aka yada bidiyonsa a kafar Tiktok.
Wata kwamitin bincike da aka kafa a karamar hukumar Tudun Wada ta jihar Kano ta gano asibitoci da magunguna na bogi 130 a jihar, cikinsu har da injiniya na wuta
Wasu bata gari da ake zaton yan bindiga ne sun halaka wasu mutane hudu ciki harda Kenechukwu Okeke, jigon jam'iyyar PDP a yankin Nodu Okpuno dake jihar Anambra.
A hira da Kashim Shettima a shirin fashin baki na 01/01/23, an ji Shettima ya ce ba zai zagi Rabiu Kwankwaso ba domin ya yi aiki a Kano a lokacin yana Gwamna.
Bidiyon wata karamar yarinya kyakkyawa wacce ke bacci a tsaye ya haifar da martani masu ban dariya a TikTok. An dai gano ta tsaye tana bacci kamar a katifa.
Shugaban kasa Ukraine ya gano yadda kasar Rasha ke shirin wargaza Ukraine a wannan karon. Tuni ya bayyana halin da ake ciki da kuma aikin da kasar ke yi yanzu.
Masu zafi
Samu kari