Latest
A farkon nan Asiwaju Bola Tinubu ya zauna da Gwamnonin Jihohin APC da kwamitin da ke taya shi yakin zabe saboda a ga yadda za a shiryawa zaben shugabancin kasa.
Mun kawo jerin Gwamnonin Jihohin da sai sun yi da gaske za su koma mulki a Najeriya. A cikinsu akwai Gwamna Bala Mohammed da Umaru Fintiri a Arewa maso gabas.
Orji Uzor Kalu, bulaliyar majalisar dattawa ya ce Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa na NNPP da Peter Obi na jam'iyyar LP na yiwa Tinubu aiki
Yan bindiga a jihar Zamfara da suka sace Kwanel Rabiu Garba Yandoto (mai ritaya) da yaransa biyu sun sako su bayan an biya su kudin fansa ta naira miliyan 10.
Babban malamin addini ya hango wanda zai gaji Buhari a zaben 2023, ya ce kowa ya yi hakuri, amma a nasa hange Atiku ne zai lashe zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun hallaka wata mata mai juna biyu, inda suka hallaka wasu mutum uku kuma daban duk dai a lokacin da suka kawo farmaki a Anambra.
Wata 'yar bautar kasa ta wallafa wani bidiyon da ke nuna yadda ta sha gwagwarmaya a ranar farko da ta isa aji don koyar da dalibai a makarantar Da aka tura ta.
Mr Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya ce Najeriya na bukatar shugaban kasa marowacci idan ana bukatar cigaba a dukkan bangarorin kasar.
'Yan kasuwa a wata jihar Arewacin Najeriya na ci gaba da bayyana bore da kin karbar sabbin Naira, sun ce akwai gyara. Mutanen kauye ma sun ki sabbin Naira.
Masu zafi
Samu kari