Latest
Bankunan Najeriya sun fara aike da sako mai daukar hankali ga 'yan Najeriya gem da sabbin kudaden da ke yawo. Sun ce ya kamata a dawo da tsaoffin kudade yanzu.
GCOE na Matatar man fetur ta kasa, NNPC, Mele Kyari, ya sanar da cewa za a fara hako man fetur a hukumance a jihar Nasarawa a cikin watan Maris na shekarar nan.
Da aka je kotu, an ji labari an yarda Shehu Umar ne wanda ya lashe zaben tsaida gwani na Sanata a Bauchi. Sauran wadanda aka yi kararsu sun hada da APC da INEC.
Za a ji Shugaban PCC na Imo bai yarda da Emeka Ihedioha ba, ya ce 'dan siyasar yana cikin wadanda ake ganin su na yaudarar ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar
Wata matar aure mai suna Muhibbata Lawal ta bukaci Kotu da ta tsinke igiyar aurenta mai shekaru takwas da mijinta kan duka, cin Zarafi cikin jama’a da sauransu.
A yau Gwamnan Osun, Ademola Adeleke ya yi zama Shugaban Najeriya a farko a Aso Rock. Adeleke ya yabi shugaban kasar da cewa gwamnatinsa ta gyara harkar zabe.
Jam'iyyar Labour ta jihar Bayelsa ta cire shugaban ta na jihar, Eneyi Zidough saboda zarginsa da almubazaranci da kudi, saba dokokin jam'iyya da wasu laifukan.
Kotu Lilin Najeriya da tube rawanin babban basarake Obong na Calabar bayan shekaru 15 ana tafka shari’a. Kotun ta umarci masarautar da tayi nadin sabon sarki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban masallacin birnin tarayya Abuja don halartan daurin auren diyar marigayi Abba Kyari, da aka yi ranar Juma'a, 13 ga wata.
Masu zafi
Samu kari