Latest
A halin yanzu jam'iyya mai kayan alatu ta zama babbar mai adawa a majalisar dokokin jihar Gombe bayan samun karuwa ta mamban APC, wanda ya sauya sheka NNPP.
Bidiyon wata karamar yarinya da ta tashi cikin karnuka biyar ya ba jama'a mamaki. Ta koma rayuwa kamar karnukan inda ta ke tafiya kamar su da kafa da hannu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce idan gwamnonin tawagar G-5 suka kulle kofar sulhu ba wanda ya isa ya sa su sauya ko da kuwa sama da kasa zasu haɗe.
Wata budurwa ta kama gidan haya ita kadai sai dai babu kayan daki illa gado kawai a gidan, a bidiyon da ta wallafa ta ce iya abin da kudin ta kawai zai iya siya
Labarin dake shigowa da duminsa na nuna cewa wasu gungun yan bindiga kimanin hamsin sun kai mumunan hari gidan shahrarren dan siyasa, Ikenga Imo Ugochinyere
Sahihan bayanai daga Ibadan, babban birnin jihar Oyo sun nuna cewa yan kasuwa sun tafka asara mai muni yayin da gobara ta cinye shagunansu a Araromi Spare Part.
Dan takaran shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar African Democratic COngress ADC, Dumelu Kachikwu, ya bayyana cewa ya kamu da sabon nauyin Korona.
Bayan kimanin awa 48, direbobin manyan motocci da suka datse babban hanyar Kaduna zuwa Kano sun amince sun janye motoccinsu bayan tattaunawa da jami'an tsaro
Dan takarar gwamnan Katsina na jam'iyyar NNPP wanda ya samu wakilcin mataimakin a wurin taron al'umma ya sha alwashin koma wa tsarin musulunci idan ya ci zabe.
Masu zafi
Samu kari