Latest
Sakataren na PCC ya yi bayanin abin da ya sa Bola Tinubu ya zauna da masu neman takara, ya ce babu rikicin da ya kaure tsakanin Asiwaju da Gwamnonin Jihohin APC
Shugabar matan jam'iyyar APC a wata jiha ta bayyana matsayarta game da zaben da ke tafe da kua yadda ta tsara tafiyar da lamuranta. Ta ce ta rabu da 'yan APC.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun kutsa yankuna biyu na karamar hukumar Denge Shuni da ke jihar Sokoto. An gano cewa basu illata kowa ba amma sun kwashe dabbobi.
Dino Melaye ya yi zargin cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bai amsa sunansa na Musulmi ba don bai san abubuwa game da addinin ba sai yanzu yake koyo saboda siyasa.
Wani tsoho mai shekaru 97 ya ci karo da soyayya yayin da ya ke neman cika shekaru 100 a duniya. Bai taba aure ba sai yanzu kuma ya auri budurwa mai shekaru 30.
A gaban Uwargidar ‘dan takaran PDP a 2023, Hajiya Titi Abubakar, Bala Mohammed ya tabbatarwa mutanen jihar Bauchi cewa babu wata rigima da shi da Atiku Abubakar
Wani matashin ango 'dan Najeriya ya kori mahaifiyarsa daga gidansa bayan kwana biyu da ta kai masa ziyara a sabon aure da yayi. Rikici ya hada ta da amarya.
Alkawarin da Bola Tinubu ya yi shi ne zai tafi da kowa idan ya yi nasara. Tinubu ya hadu da duka masu neman kujerun siyasa a jam’iyyar APC a ranar Lahadin nan.
Zakakuran dakarun sojin Najeriya sun halaka fitaccen gagararren shugaban 'yan bindiga, Kachalla Gudau. Ya addabin yankunan Katsina, Kaduna, Zamfara da Nijar.
Masu zafi
Samu kari