Latest
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana jerin sunayen mata 5 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kauyen Mai Tsauni, karamar hukumar Kankara.
Hadimin Atiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya bayyana cewa Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas kuri'a daya tak gare shi, don haka ko babu shi su sun cigaba da kamfen.
Jam'iyyar APC ta aike da korafi hukumar EFCC, ICPC da CCB da su gaggauta cafke Atiku Abubakar na PDP kan zarginsa da almundahanar kudade, sata kudin al'umma.
Jami'in dan sandan da ya kashe wata mata lauya mai juna biyu ya musanta zargin da ake masa na kisan kai. Ya bayyana hakan ne a wata kotun jihar Legas a yau.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki, yace LP ce babban kalubalen PDP a kudu maso gabas amma duk da haka Atiku zai lashe zabe.
Musulman yankin Yolan Bayara a jihar Bauchi sun yi korafi kan matakin da gwamnati ta dauka na bai wa Kiristoci wani filin makabarta da Musulman suka ce nasu ne.
A yanzu haka bBakano kuma dan asalin jigar su Dangote ne attajiri na hudu da ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika. A bayyana yadda ya samu wannan matsayi mai girma.
Da farko an yi niyya Umar Musa Yar’adua ne zai zama shugaban yakin neman zaben Ibrahim Babangida. Amma a karshe Olusegun Obasanjo ya dauko Gwamnan ya gaje shi.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da wata mahaukaciya ta haifi jaririnta a tsakiyar kasuwa, mutane da yawa sun shiga mamakin abin da ya faru. An ga abin da ya faru.
Masu zafi
Samu kari