Latest
Wani mutum a sansanin yan gudun hijira da ke Mandarari a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno ya yanka wani makwabcinsa bisa zarginsa da ake yi yana da maita.
Wani magidanci 'dan Najerya ya gwangwaje matarsa da kyautar adaidaita sahu har guda biyu ranar zagayowar haihuwarta. Ya hada mata da waya da fulawa da kudi.
A makon nan, ‘Dan takaran Shugabancin Najeriya a Jam’iyyar APC, ya soki gwamnatinsu da kan shi. Asiwaju Bola Tinubuu sun samu $1 a kan N200, yanzu ta koma N800.
Olusegun Awolowo ya zama Sakataren da zai kula da AfCFTA. Awolowo ya yi sakatare a ma’aikatar tarayya da aka kafa domin cigaban al’umma da kuma harkar sufuri.
Wani kare a Amurka ya harbe wani mafarauci bayan da ya ajiye bindigarsa a mazaunin baya na motarsa. Karen ya dira kan bindigar ne inda ta saici ubangidansa.
A Ribas, wasu miyagu sun sacewa APC Darektan Kamfe a filin taro. Rahotonmu ya ce an dauke Boma Brown wanda shi ne Darektan kamfen ta a garin Opobo/Nkoro Opobo.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya gargadi yan siyasan ƙasar nan da su sa Allah a ransu, su tuna duniyar nan ba a bakin komai take ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, akwai yiwuwar a samu damuwa a zaben 2023 da ake fuskanta kasancewar har yanzu man fetur ya gaza zama a nan kasa.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wani jigon APC a jihar Katsina ya lallaba ya fice daga jam'iyyar a daidai lokacin da zabe ke shirin kankama a nan kusa.
Masu zafi
Samu kari