Latest
Kotun shari'ar Musulunci dake zamanta a jihar Kano ta saurari shari'r da zauren malaman Kano suka shiga kan Murja Ibrahim Kunya, yar jihar Kano na zargin batsa.
Wata kwaleji a Amurka mai suna Berea ta bayyana cewa tana karbar 'yan Najeriya kyauta kuma ta basu abinci yayin da suke karatu. Tana samar da aiki ga dalibai.
Labarai da ke shigowa sun nuna cewa wani gini mai bene hudu ya rufta a unguwar Gwarimpa da ke babban birnin tarayya Abuja inda mutane da dama suka makale a ciki
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyoyin goyon bayan yan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu/Shettima sun yi kamfen gida-gida a Nasarawa.
Yayin da zabe ya karaso, alamu na kara bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu bai samun cikakkiyar goyon baya. Akwai masu rike da madafan iko da ba su goyon bayan APC.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Commodore Dan Sulaiman ya kwanta dama. Tsohon sojan yana daga cikin wadanda suka jagoranci kafa hukumar ECOWAS a nahiyar Afrika.
Alkalin kotun majistare dake zamanta a jihar Kano ya bada belin wasu abokansa alkalai biyu d ama'aikatan kotu 17 da ake tuhuma da sace kudin marayu kimanin 600m
Ministan ayyuka Babatunde Fashola, ya ce manufar sauya naira da babban bankin Najeriya (CBN) ya yi yana kuntatawa yan Najeriya kuma akwai bukatar sake duba shi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad wanda akafi sani da Kauran Bauchi ya yi alhinin halin da yan Najeriya suka shiga game da tsadar man fetur da kuma Naira.
Masu zafi
Samu kari