Latest
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya roki yan Najeriya su bari wannan sabon tsarin na sauya naira ya yi tasirin da ake so, ya faɗi abu 3..
Bayan gagarumin zanga-zanga da aka gudanar a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sanya murmushi a fuskokin mutanen jiharsa ta hanyar samar da motocin kyauta.
Uwargidan shugaba Buhari, Aisha Buhari, ta nuna goyon bayan ta kan ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, bisa matakan da ya shawarci CBN ya ɗauka akan sabbin kuɗi
Zauren Malaman adidnin Musulunci a jihar Kano sun sake shigar da karar wasu matasa a jihar bisa zargin yunkurin bata tarbiyya yara da matasa a jihar ta Dabo.
Labarin da ke iso mu daga jihar Kano ya bayyana yadda wata jaririya ta shiga masai yayin da mahaifiyarta mai tabin hankali ya jefa ta a ciki. An fadi ya faru.
Mr Mele Kyari, shugaban kamfanin tace man fetur na Najeriya, NNPC, ya sanar da cewa kamfanin zai fara hakar danyen man fetur a jihar Nasarawa a Maris na 2023.
Wani labari da za a ji shi ne Abba Ali ya rasu, Dattijon ya yi makarantar sakandare tare da Buhari, kuma har ya bar Duniya akwai kyakkyyawar alaka tsakaninsu.
Wani mai aikin gini ya kasa gaskata idanunsa bayan wani mutum ya yi masa kyautar kudi saboda karamci. Mai aikin ginin ya tsaya baki bude bayan ganin kudin.
Mai neman shugabancin Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya ziyarci gwamnan Oyo, Seyi Makinde a Ibadan yau Alhamis.
Masu zafi
Samu kari