Latest
Rundunar yan sandan Katsina ta ce ta kama mutane 15 da ake zarginsu da canja alkalluman zabe a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu. Kakakin yan sanda ya tabbatar.
Tinubun jamiyyar APC ya Shaidawa Manema Labarai Daga mazar sa cewar Saboda Kwarin Gwuiwar Da Yake da Tasa Ko Dar Bayayi Yasan Shine Zai Lashe Zaɓen da akeyi
Za a ji labari cewa a zaben nan na 2023, Atiku Abubakar mai neman takarar shugabancin Najeriya a karkashin babbar jam’iyyar PDP ya samu galaba a akwatin zabensa
Dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed, ya sha kaye a rumfar zaben da ya kada kuri'arsa karamar hukumar Zaria.
Mai martaba sarkin Goda, Mohammed Shehu Timta, ya tabbatar da cewa wasu yan ta'adda sun shiga garin sun raunata akalla mutane 5 yayin da ake gudanar da zabe.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Gregory Obi, ya samu galaba kan abokan hamayyarsa a akwatin zabensa a zaben shugaban kasan Najeriya dake gudana yanzu..
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya samu galaba kan abokan hamayyarsa a akwatin zabensa a zaben shugaban kasan Najeriya dake gudana.
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gadu ya bayyana cewa, yana fatan dan takarar shugaban kasa na APC ya lashe zaben nan da aka yi a Najeriya. Ya bayyana dalilinsa.
Gwamnan na Kaduna Ya Bayyana cewar Yadda Jama'a Sukayi Kamfo a Runfunan Zabe Abu ne Mai Ci Masa Tuwo a Kwarya Duk da Yabawa INEC Abisa Amfani da Naurar BVAS
Masu zafi
Samu kari