Latest
Jam'iyyar Accord ta janye daga zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu inda ta ayyana goyon bayanta ga Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya nuna damuwa da rashin jin dadi bisa yadda na'uarar tantance masu zabe na BVAS ta ki tantance shi da matarsa a wurin zabe.
Yayin Da Take Yau Ranar Zabe: An Farmaki Ma’aikatan Wucin-Gadin INEC a Gombe Akan hanyar Su Ta Zuwa Rumfar Da Aka Turasu Domin Aikin Zabe. Kwamishinan ya Bara
Shugaban jam'iyyar Labour Party na mazabar Karshi da ke birnin tarayya Abuja, Valentine Onuigbo, ya mutu daga kwanciya bacci yana jiran gari ya waye a yi zabe.
Ana Tsaka Da Aikin Zabe a Wasu Gurare: A nan Ma'aikatan Wucin Gadi na INEC Sunyi Ƙemadagas Baza Suyi Aikin Zaɓe ba Har Sai An Basu kuɗin Somin-taɓin Tukuna
Wani matashi mai suna Akayama ya gamu da ajalinsa bayan yan bindiga sun bindige shi yayin da ya je kada kuri’a a yankin Anyigba, a karamar hukumar Dekina, Kogi.
hugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a birnin tarayya Abuja, Mista Sunday Zaka, ya mutu sakamakon hatsarin mota da ya cika da shi a ranar zabe.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kada kuri'arsa da safiyar Asabar, 25 ga watan Febrairu, 2023, a mazabarsa dake Daura, jihar Katsina. Shugaban kasan ya.
Hon. Uju Kingsley Chima, dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Ohaji-Egbema, Oguta da Oru West ya tsallake rijiya da baya bayan farmaki da aka kai masa.
Masu zafi
Samu kari