Latest
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe mafiya yawan kujerun ƴan majalisar tarayya a jihar Jigawa. Gudaji Kazaure yasha kaye a zaɓen na ranar Asabar.
Peter Obi na jam'iyyar Labour Party ya zama zakaan gwajin dafi a siyasar Najeriya bayan lashe zaben birnin tarayya Abuja bayan lashe a jihar Legas. Birane biyu
Za a ji labari Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da sunan Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Jam’iyyar NNPP
Kakakin hukumar yan sanda a jihar Kano, Sp Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana yadda wasu yan bangan siyasa suka hallaka mutum biyu da wuta da ransu a Kano.
Alkalin Kotun daukaka kara mai zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, Ayobode Lokulo-Sodipe, ya rasa rayuwarsa yayin da yake shirye-shiryen shiga zaman kotu.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya fadi zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, inda wani dan takarar APC ya lashe zaben. Ortom ya kasance mai adawa da Atiku.
Tirƙashi: Wani Ɗan Acaɓa Ya Samu Luguden Kuri'u Wajen Jama'a Har Ya Samu Nasarar Zama Ɗan Majalisa a Ƙarƙashin jam'iyyar Labor Party ta Peter Obi a Can Kaduna
Charles Adias, baturen zabe na jihar Rivers ya yi korafin cewa magoya bayan jam'iyyar Labour suna barazanar kashe shi saboda zargin cewa zai yi magudin zabe.
Rahoton nan zai nuna cewa Jam’iyyar APC ce a kan gaba da kujeru kusan 40 a Majalisar dattawa na kasa. APC ta na kan hanyar samun rinjaye a kan jam’iyyar PDP.
Masu zafi
Samu kari