Latest
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana ranar Asabar a jihar Benuwai ya nuna cewa Obi ya sha mamaki hannun Tinubu duk da ya fi shin cin kananan hukumomi.
Mohammed Bello El-Rufai, babban dan gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, ya lashe kujerar kujerar majalisar wakilan tarayya na Kaduna ta Arewa karkashin jam'iyyar APC
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ci gaba da jan zarensa a sakamakon zaben dake fitowa daga jihohin Najeriya.
Jam’iyyar PDP ta ce sam ba zata amince da sakamakon zaben shugaban kasa da ake tattarawa saboda akwai gyara a ce Tinubu ya fi Atiku yawan kuri’u ba ko kadan.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa na LP, Mista Peter Obi, ya samu nasara a zaben shugaban kasan da aka gudanar a jihar Nasarawa .
Wani ango ya nuna halin kirki na mutunta abota, ya ziyarci abokinsa wanda rashin lafiya ta hana shi zuwa wajen bikinsa a asibiti. Bidiyon ya ɗauki hankula sosai
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bukaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Mahmood Yakubu da ya soke zaben shugaban kasa na ranar Asabar.
Wasu maharan sun yi ajalin ma'aikacin hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC a jihar Delta, sun jikkata masu bautar kasa a hanyar dawowa daga wurin zabe ranar Lahadi
Dan takarar sanata a PDP a majalisar dattawa a jihar Kebbi ya lashe zabe, inda ya kawo karshen wa'adin mulkin Sanata Bana Ibn NaAllah a jihar Kebbi da ke Arewa.
Masu zafi
Samu kari