Latest
Babban jam'iyyar hamayya a Najeriya ta Peoples Democratic Party, PDP, ta yi watsi da nasarar da dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya samu a zabe.
Wasu miyagun yan daban siyasa da ake zargin na jam'iyyar PDP ne sun je har cikin gida sun kashe jagoran jam'iyyar APC a a jihar Osun da ke kudu maso yammaci.
Dan takarar shugaban kasa a inuwar LP a zaben ranar Asabar da ta gabata, Mr. Peter Obi, ya ce ƙiriƙiri aka kwace masa nasarar da ya yi amma ba zai hakura ba.
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC reshen jihar Ribas, ya ce gwamna Nyesom Wike ya taka rawa mara misaltuwa domin nasarar Bola Tinubu.
Yan bindiga sun halaka wani mutum dan shekara 52 mai suna Samanja a garin garin Baje-Patiko da ke karamar hukumar Manya ta jihar Neja yayin da ya ke aiki a gona
Jigon jam'iyyar PDP ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa zaben bana ya zo da tsaiko ga dan takarar shugaban kasa na APC a jihar Legas Ya fadi dalilin rasa jihar.
Ka da Kada Ka Kuskura Kace Wai Zaka Haɗa Gwamnatin Haɗaka Inji Tanko Yakasai Zuwa ga Zababben Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu Bayan Kiranye Kiranye
Magoya bayan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, sun koma bayan ɗan takarar gwamnan APC a jihar. An dai kusa a fara zaɓen gwamnoni a Najeriya.
Za a ji labari Shugaban kasar ya ce an canza takardun kudi ne domin farfado da tattalin arziki. Shugaban kasar ya ce an canza takardun kudi ne domin abin amfani
Masu zafi
Samu kari