Latest
Wani babban kusa a jam'iyyar PDP kuma ɗan gidan Sarauta a jihar Delta, Chief Aribogha Johnny, ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar APC a hukumance ranar Laraba.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, nan ba da jimawa Tinubu zai koma rayuwa a daya daga cikin gidajen gwamnatin tarayya da ke cikin Abuja jinji jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Ondo ya bayyana cewa, zababben shugaban kasan Najeriya ya kafa wani kwamitin da zai gana da 'yan takarar da suka sha kasa a zaben da ya gabata.
Kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Gombe, Abishai M. Andirya, ya yi murabus daga kan mukaminsa yayin da ake tunkarar zaben gwamnoni nan da kwanaki kaɗan.
Firaministan Ingila, Rishi Sunak, ya taya sabon shugaban ƙasar Najeriya, Bola Tinubu murnar cin zaɓe. Ya bayyana irin haɗin kan da zai ba shi domin samun nasara
Yanzu-Yanzu: Tsohon Gwamnan Ekiti Fayose, Ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Wacce Tayi rashin Nasara a Hannun Jamiyyar APC Mai Mukin Najeriya. Hakan Na Zuwa Jiyaa
Ma'iakatan harkokin kasashen waje na Amurka ta bakin kakakinta Ned Price ta taya Bola Tinubu na jam'iyyar APC murnar cin zaben, ta kuma yi kira a zauna lafiya.
Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan sakamakon zaben sabon shugaban kasa. Janar Babangida yana ganin zababben shugaban kasar ya cancanci ya yi mulki.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na APC, Alhaji A.A Zaura a kotu.
Masu zafi
Samu kari