Latest
Bidiyon wata budurwa ƴar Najeriya da ta koma ƙasar waje bayan kammala yiwa ƙasa hidima (NYSC) ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Mutane sun yi ta sharhi akai.
Babban kotu ta karshe a Najeriya, Kotun koli ta yanke hukuncin cewa yan Najeriya su cigaba da amfani da tsaffin takardun Naira daga yanzu zuwa karshen shekara.
A Wani salo na Kwan Gaba Kwan Baya Yanzu Haka Bankuna na Cigaba da Amsar Tsofaffin N500 da N1000 Yayin Ba'a Garƙame Shafin CBN na Dawo da Tsofaffin Kuɗaɗe ba
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar PDP, ya ce zai bar wa Allah sakayya idan bai yi nasara ba a kotu kan sakamakon zaben.
Kotun koli na kan shirin yanke hukun kan karar da aka shigar na soke tsarin sauya fasain kudin da bankin Najeriya CBN da Gwamnatin tarayya tayi a watan Disamba.
A zaben 2023, kowane ‘Dan takara ya ce shi ne wanda ya yi galaba, ba Bola Tinubu na Jam’iyya mai-ci ba. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya yi magana.
Jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Adamawa, ta caccaki ɗan takarar kujerar gwamnan ta bisa goyon bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu.
Wasu jihohi sun kai karar gwamnatin tarayya har gaban kotun koli a game da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa, sn yi dace duka wadannan jihohi na PDP ne.
Za'a Yita Ta Kare Akan Batun Sauya Fasalin Naira, Domin Yau Take Ranar Yanke Hukunci Akan Canja Fasalin Naira Da Hana Kudi Zurga-Zurga A Hannun Jamaa CBN Ya K
Masu zafi
Samu kari